Lyrics

Fresh emir meh (Fresh emir meh) Yezah Aku mai bakin magana Bani kidi kasheepun kida Wanan kidan ku ne, manyan mata Ina nayi nan, sirarun mata Wanan kidan ku ne, manyan mata Na doka sautin, yaran mata Wanan kidan ku ne, manyan mata Nazo na gaida, sirarun mata Wanan kidan ku ne, manyan mata Nazo na gaida daku duka yan mata Beat amjad record Kaji kidan da mata suke so, har wani ja da baya suke malam (eh malam) Kaji kidan da mata suke so (Yauwa) Kaga har wani juya baya sukeyi (Juya baya sukeyi) Eh mana kaga har har wani ja baya sukeyi (ja baya sukeyi) Da ganin ihun da mata sukeyi Da rangajin da mata sukeyi Da rausayan da mata sukeyi (Rausayan da mata sukeyi) Kai kasan suna son sautin mu (sautin mu) Eh mana kai kasan suna son wakar mu (wakar mu) Eh ana bikin mowa, wa yake batun bora hauka Ga hajiya ta taso (bani kidi kasheepun kida) gashinan ta zuge jaka Kalli nairori, (hmmm) a sama gashin nan wasu sun sauka (gashi nan wasu sun sauka) Kidan mu babban harka nei (baban harka nei) Kidan mu babban sabga nei (babban sabga nei) Hajiyoyi nei, su kadai suke takun yanga Kidan mu babban harka nei (baban harka nei) Kidan mu babban sabga nei (babban sabga nei) Kidan mu mata ke so Kaga rawa kamar wata tai hauka Kidan ga barka barka (barka barka) Yazo da harka harka (harka harka) Mata suna son Kaji kidan da mata suke so, har wani ja da baya suke malam (eh malam) Kaji kidan da mata suke so (Mata suke so) Kaga har wani ja da baya sukeyi (Ja da baya sukeyi) Eh mana kaga har har wani ja da baya sukeyi (Ja da baya sukeyi) Da ganin ihun da mata sukeyi Da rangajin da mata sukeyi Da rausayan da mata sukeyi (Mata sukeyi) Kai kasan suna son sautin mu (sautin mu) Eh mana kai kasan suna son wakar mu Dan allah yarinya taka Idan baki taka bah Idan baki juya bah Nace idan baki motsa bah Kin ci amana Wlh kin ci amana Saboda haka mar maza jujuya, kar afiki iyawa (kar fiki iyawa) Ban so a fiki kwarewa, gun rawan gidan da mata ke kauna Kidan ga barka barka Yauwa, yazo da harka harka (harka harka) Eh mana kaji kidan da mata suke so, har wani ja da baya suke malam (eh malam) Kaji kidan da mata suke so (Mata suke so) Kaga har wani ja da baya sukeyi (Ja da baya sukeyi) Eh mana kaga har har wani ja da baya sukeyi (Ja da baya sukeyi) Da ganin ihun da mata sukeyi Da rangajin da mata sukeyi Da rausayan da mata sukeyi (Mata sukeyi) Kai kasan suna son sautin mu (sautin mu) Eh mana kai kasan suna son wakar mu (son wakar mu) Ga wata chan itama tana son (itama tana son) Ah toh kema kina son (kema kina son) Yauwa taka taka, tunda dai kina son sautin mu (yauwa) Rawar mu ta juya baya (juya baya) Ke kina son (ke kina son) Midget mix Manyan mata Sirarun mata Manyan mata Yaran mata Manyan mata
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out