Lyrics

Hhhhhhhe Ahmad shanawa (shanawa) Baban chakwai (chakwai) Na shiga ban dauka ba, baya fidda barawo duba A gida ba biki ga kyakkyawan yan mata sai na zaba Tunda akwai ni'ima garesu kwarai magana ce babba Waka ce sana'a ta, ba zanayo sata ba Ni na zama, bawan mata Kaima ka zama, bawan mata Duk wani mai kudi, bawan mata Ko kuma talaka, bawan mata Duk wani malami, bawan mata Ko kuma jahili, bawan mata Duk wani sarki, bawan mata Ko shugaban kasa, bawan mata Bawan mata Bawan mata Bawan mata Bawan mata Ehh alkawari na dauka har abada bazan karya ba Iya wuya, a gabana 'ya mace bata ji kunya ba Da dai na barki ki fadi kwara na kwana ban rintsa ba Zana baki abunda kike so ni bazana hana ba Don nazama, bawan mata Kaima ka zama, bawan mata Duk wani mai kudi, bawan mata Ko kuma talaka, bawan mata Duk wani malami, bawan mata Ko kuma jahili, bawan mata Duk wani sarki, bawan mata Ko shugaban kasa, bawan mata Ki kankame ni ki sa a jikinki halima kar ki sake ni In ki ka barni maraya zama kinga ba amfani A dausayin soyayya ja ni chan ki aje ni Ga wasu mata sun hango ni dake suna nuna ni Wai na zama, bawan mata Toh in nazama, bawan mata Saurayinki ya zama, bawan mata Yayanki ya zama, bawan mata Kaninki ya zama, bawan mata Ko kuma talaka, bawan mata Duk wani malami, bawan mata Ko kuma jahili, bawan mata Duk wani sarki, bawan mata Ko shugaban kasa, bawan mata Bawan mata Bawan mata Aikin gidan ku halimatu nikam zana zo na tayaki Deban ruwa a cikin kogin soyayya zana rakaki Ko kasuwa zaki je a kan keke na zan tuka ki In nazamo garkuwa a gareki babu mai raina ki Ni na zama, bawan mata Kaima ka zama, bawan mata Duk wani mai kudi, bawan mata Ko kuma talaka, bawan mata Duk wani malami, bawan mata Ko kuma jahili, bawan mata Duk wani sarki, bawan mata Ko shugaban kasa, bawan mata Duk wani mai kudi, bawan mata Ko kuma talaka, bawan mata Duk wani malami, bawan mata Ko kuma jahili, bawan mata Duk wani sarki Ko shugaban kasa
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out