Lyrics

Uhmmm uhmmm uhmmmm Na kosa, kanki na kosa Nine baban chakwai Daure fada mini na kosa Karda kice mini kin fasa Zan bada rayina fansa A kanki zani garin nisa Ke na baiwa kauna Mangwaro ya nuna Ba wanda zai mini barna Da zaki gane nufi na Zagi gane kin yo dace Ba wace zatayo miki kwace Na kosa Na kosa Na jima a so, so, soyayya na sha fama Na sani a so, so, so ba'a rasa yan gulma Na kiraki sweetie, ke kuma kirani da besty Masu sa mana baki, aljihun su nei yayi datti A kanki na suma, na sha dukan sojoji Abin akwai daci, meye dalili sai naji Na kosa, besty Na kosa, besty
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out