Lyrics

Ta kamani Ta kamani Allah sarki soyayya Ta kamani Ta kamani Me ce ce? Soyayya Ta hana ni in ci abinci na Ta hana ni inyi bacci na Ta hana ni inyi karatu na Ta tsayar man da jinin jiki na Ban iya komai Ban gane komai Ban gane Larai kokuma Jumai Ke kadai nake gani har inta mai-mai Bani gajiya idan da ke ba komai Masoyiya Ta kamani Ta kamani Allah sarki soyayya Ta kamani Ta kamani Mi ce ce? Soyayya Sai in da cuta ake bidar magani Kin zamo magani in karaso in kinyi min uzuri Fada da kanki ki ce, "Kina ji dani" Kina ji dani Ki kar kare masu zaki aure dani Zaki aure dani Ranar nayi mata Sarauniya ta Ba mai taba ta Dashi zan fafata Soyayya ta kama ni Allah sarki soyayya Ta kamani Ta kamani Ina kaunar ta da soyayya In tai maka muni tai mini kyau ni In ta baka tsoro ni ta rikita ni In ta baka haushi ni ta birge ni Kowa ya guje ta wallahi sai ni Ina san ta Ta kamani Ta kamani Allah sarki soyayya Ta kamani Ta kamani Me ce ce? Soyayya
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out