Listen to Rice Vs Tuwo by DJ Ab

Rice Vs Tuwo

DJ Ab

Hip-Hop/Rap

1,590 Shazams

Lyrics

Rice na tuwo Ammah tuwo baya rice Shiyasa da na fito kitchen everybody arise How dare you challenge me? Just look at you Mutumin da baya iya komai wai sai da stew Na fika kasuwa, ko a gidan biki Kai ko ba a tunawa da kai sai anji jiki Amaryan miyan kuka Ba duka zan sa ka kuka You're outta gas kaman cooker Pot you like it's snooker Tuwo ka tsufa Masu son ka tsofaffi Su ma barin ka za suyi in da suna da hakori Wai haka kake da muni Wa ya bata maka rai? Hankalin mugu tashi yake in yaji almajirai, hahaha An ce I'm battling rice Na ce foreign ko ta Hausa? Na zo da niyyan Chinese, sai na ji kana ta Hausa Daga wani hatsi nake, ni ba a shuka ni Sanda ake bi ana tsince ka ni ana tuka ni Ba a asara ta ina zuwa cikin almajirai Kuma in dare yayi ina teburin attajirai Na fika lafiya Nan ma na fika kafiya Ka gwada zuwa a dumama maka ni da safiya Ana maganan asali kai ka wani turo da kai In an an gaji da ni mai yasa ake tuwo da kai? My boy, rice na fi karfin yaro Face the truth it's really hard to swallow Kai! Tuwo, zan fa ci ubanka Har masara ma ba na zagin sa ya tanka Ji min dan kauye, waye sa'an ka? I'm internationally known kai wa ya san ka? Mu daina wa juna karya fa nima an san ni Tunda shinkafa tayi tuwo aiko an san ni An ce za'a bude boarder Yaushe? Ran da ka daina bin budurwata miyan taushe
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out