Lyrics

Sabuwa ce rayuwa na tsinci kaina Duniya ce aka ce, "Wa makaranta" Sabuwa ce rayuwa na tsinci kaina Duniya ce aka ce, "Wa makaranta" Da fari Allah zanyi wa godiya ta Shi ya tsara min haka a rayuwata Duniya sabuwa gani a cikin ta Kuma na samu kula an bani gata Rayuwa kai ka zamo garkuwa ta Gani na zo zan mika godiya ta Dolene inyi taimako da kan kaina Inda ba'ayi samsam bakya samu wa Rayuwa juyi, shine ya juyo kaina Akwai tausayi a cikin labarina Godiya daina kin ji yar'uwa ta Duniya ce haka take makaranta Tukuici ne, yaba mai yi ma kyauta Taro na bakake, fari ciki zau bambanta Kyan hali jari ne, yanzu nine zan laburta Tausayi da kulawa, samsam baka da mugunta Haduwa tawa da kai a rayuwata Naji dadi rabuwar mu bani fata Nima da yarda da halin ki yanmata A tara dubu ciki nasan za kiyi rata Akwai natsuwa a gare ki kinyi bajinta Kun ganta nan, ko'a ina zani fade ta Kin ci suna a gare ni yar'uwa ta Rabuwata ni da ke sam bani fata Sabuwa ce rayuwa na tsinci kaina Duniya ce aka ce, "Wa makaranta" Sabuwa ce rayuwa na tsinci kaina Duniya ce aka ce, "Wa makaranta" Sabuwa ce rayuwa na tsinci kaina Duniya ce aka ce, "Wa makaranta"
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out