Lyrics

Ehh munyi shakuwa, kuma bamu rabbuwa Munyi rawar gani kaunar mu da gaskiya Munyi shakuwa, kuma bamu rabbuwa So na yaduwa kaunar mu da gaskiya Ehh munyi shakuwa kaunar mu da gaskiyaa Bana fushi kullum sai dariya Nai tsuntuwar mai sanyaya xuciyaa Da rawar gani ake gane gwani daya Munyi shakuwa, kuma bamu rabbuwa Munyi rawar gani kaunar mu da gaskiya Yau ni da kai mu taka muyyi yo rawa Hanta jini ba kamar mu a rayuwa Naso ka ba musali zo kaban ruwa Da rawar gani zan sanyaya zuciyaa ZO Guna masoyiya Na taho gani gaban kaa Kizo mujee Ko ina zana bikaa Sanki na rike Ka sani banda kamar kaa A zuciyaaa ke na baiwa muka miii MUNYI SHAKUWA, KUMA BAMU RABBUWA MUNYI RAWAR GANI, KAUNAR MU DA GASKIYA Ehh munyi shakuwa, kuma bamu rabbuwa So na yaduwa, kaunar mu da gaskiya Abar alfahhari a guna kece gaba Babu shamaki sonki shine kan gaba Na sani kwarai ke bazaa hana ni bah Nai kuddiri ke na sanya a zuciyaaa Naso ace mu tare a gida dayaaa Maana gidan auren mu gaba dayaa Nafi so ace mun yado zuriyaa Da rawar gani munci ribar soyayyaa Ehhh in munyi auren dani dake Alkawar zanyi biyayyaa Kin haskakeee Ka sa naji kunyaaa Alkawarin mu murikeee Aure munyi niyyaaa Dani Dakee ba sauran bayaniiii Ehh munyi shakuwa, kuma bamu rabbuwa Munyi rawar gani, kaunar mu da gaskiya
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out