Top Songs By Umar M Shareef
Similar Songs
Credits
PERFORMING ARTISTS
Umar M Shareef
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Umar M Shareef
Songwriter
Lyrics
Samu da rashi Allah
Mahakurci mawadaci
Bismillah da sunan ka
Nake fara bayani na
Ahadin jallah mai Makkah
Masanin dukka sirri na
Shi ke ruwa
Yayi mana iska dukka ba ko sisi na
Shi ya talauci (Allah)
Ya mawadaci (Allah)
Yai kafurci (Allah)
Yai musulunci (Allah)
Wanda ya samu sai ya rike
Domin kau shi ne yai dace
Hakuri halin Manzo muyi koyi
Ina kira gun ku mutane
Duk mai yin shi ke tare da Allah
Ka dan alkhari ne
Sannan yi imani da kaddara
Ga musulmi wajib ne
Idan ka samu (Allah)
Idan ka rasa (Allah)
Kai dai rike Allah kai ta sallah zaka billa
A duniya in kayi rashi
Halal iyaba ba a rasa ba
Mu daina biyewa zuciya
Karshe ta saka mu cikin wuya
Karda mu yadda da rudin duniya
Ba mu dawwama ba a gaskiya
Wataran sai labari
Allah sa muji alkhairi
Nagode (Allah)
Na kara gode ma (Allah)
Sada mu da nuri
Masoya kuce Amin
Samu da rashi Allah
Mahakurci mawadaci
Samu da rashi Allah
Mahakurci mawadaci
Lyrics powered by www.musixmatch.com