Lyrics

Samu da rashi Allah Mahakurci mawadaci Bismillah da sunan ka Nake fara bayani na Ahadin jallah mai Makkah Masanin dukka sirri na Shi ke ruwa Yayi mana iska dukka ba ko sisi na Shi ya talauci (Allah) Ya mawadaci (Allah) Yai kafurci (Allah) Yai musulunci (Allah) Wanda ya samu sai ya rike Domin kau shi ne yai dace Hakuri halin Manzo muyi koyi Ina kira gun ku mutane Duk mai yin shi ke tare da Allah Ka dan alkhari ne Sannan yi imani da kaddara Ga musulmi wajib ne Idan ka samu (Allah) Idan ka rasa (Allah) Kai dai rike Allah kai ta sallah zaka billa A duniya in kayi rashi Halal iyaba ba a rasa ba Mu daina biyewa zuciya Karshe ta saka mu cikin wuya Karda mu yadda da rudin duniya Ba mu dawwama ba a gaskiya Wataran sai labari Allah sa muji alkhairi Nagode (Allah) Na kara gode ma (Allah) Sada mu da nuri Masoya kuce Amin Samu da rashi Allah Mahakurci mawadaci Samu da rashi Allah Mahakurci mawadaci
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out