Featured In

Credits

PERFORMING ARTISTS
Ali Jita
Ali Jita
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Ali Jita
Ali Jita
Songwriter

Lyrics

Saminai, saminai Saminai, oh saminai Sunan ta amarya Taken ta amarya Yau ana kure karya An dora tukunya Sannun ki amarya Ya ce yar manya Da waya ayi zarya An saba musaya Kallon soyayya Sai kinyi amarya Ga share gida ma Kinyi shi amarya Sai kinyi abinci Kin bashi amarya Saminai, saminai Saminayo, saminai Saminai, saminayye, saminai oh saminai Jita na bullo Ku fito kuyi kallo Harkar dana bullo Jirgin dana shillo Ango ya bullo Yau shi aka kallo Yi wa tuzuru gwalo Kai ka kasa dolo Kai kayi musu zillo Duk inda ka bullo Kauna, kauna ce Har kun kure kwallo Wa zanyi wa gwalo? Mai kin yayi kallo Saminai, saminai Saminayo, saminai Saminai, saminayye, saminai oh saminai Soyayya tayi Zuciya na sanyi Kin samu masoyi Mai dauke nauyi Alkawari kunyi Kuma Allah yayi Yau babu bulayi Kuma ba juyayi Kallon shi kike yi Kallon ki yake yi Zancen shi kike yi Zancen ki yake yi Begen shi kike yi Begen ki yake yi Kaunar shi kike yi Kaunar ki yake yi Murmushi kinyi Shima kiga yayi Kece yar yayi Shima dan yayi Bashi ruwan sanyi Zai baki na sanyi Yau Allah yayi Auren ku ake yi Kina kallon sa Yana kallon ki Kina mararin sa Yana mararin ki Kina maganar sa Yana maganar ki Kice mishi "darling" Yace miki "baby" Kice mishi "sarki" Ya baki sarauta Sannun madubin dubawar sa Ya baki amana Kin bashi amana Toh mai yayi saura? Ni babu ruwa na Saminai, saminai Saminayo, saminai Saminai, saminaye Saminai, oh saminai Saminai Saminai oh saminai Saminai, saminai, saminai Saminai, saminai, saminai Saminai, saminaye Saminai, saminai, saminai Saminai, oh saminai Saminai, saminai, saminai Saminai, oh saminai Saminai, saminai, saminai Saminai, oh saminai Saminai, saminai, saminai Saminai, saminai, saminai (Sultan with the beat baby)
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out