Lyrics

Dan dube ni Nima dan dube ni Girma yayi amfani Sartsen soyayya bai min rauni Komai girman soyayya bata dar kauna Ai zance na shine a gaba (eh na lamunce) Toh, ko tayi tasirin karba (katari adda ce) Tari ba a gaban yaro ba (a siyar riba ce) Tangal-tangal ba ta mike ba (tsayuwa don kwance) Karni ba karni ne ba (a jira yan kifce) Nema jarin baba nima nayi gada Rana mai dama, mai dama kirgan riba Shingen mai noma, mai noma kam ya saba Ranar kakkarfa, kakkaura ne yayi arba Zafi ga kyarma, mai girma yayi kiba An yanka, an yanka sai fida ta tashi Ba dai gado ba, ga tsini yayun mashi Tanda dai, tanda ga soyayya ta zo tanda Eh, kar ki bar ni Kar ki bar ni Kar ki bar ni nima na bar ki Don na jika Sai na bika Za nayi haka dadi ya kar ni Za na baki Za ki bani Za na baki ladan halin ki Sai nayi ka Don kayi ni Kar a bude rana ka kini I-i-i-i-i-i-i-i-i-i-i in dai kinyi kira tamkar na zo ni Aiki in dai ya citira kara min karhi Mudin rana in na tuna toh ko ke ko ni Ta-ta-ta dai farko ne koyo kwai zahi Sirrin baiwa sai Allah kan wani can ko ni Bawa lallai sai yayi damka komai kaihi Laya karyar boka kyale batun wani don ni Akufa sai dai koma gun mai nai mai kihi Ke-ke-ke-ke ke daya na zaba Bama rabe ba Ko anyi kirba Ba na sake ba Kishi nake fa Da an taba ki ni ban tsaya ba Nima na doka Ha-ha-ha har ka tsuma ni Dadi kashe ni In bakka to ni Ina nake ni? Ni bani yi maka bani-bani Samun ka ce ni kai ka daga ni Ne-ne nema nake ni Irin ka ce ni Ai kin iya ni Fa-fariyar ka ce ni Wa-wari ki nai ni ko an kasa ni Ba-ba ba'a kasa ka ko an kashe ni (Musax mix)
Writer(s): Muhammad Khalid Yunus Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out