Lyrics

Ka kusa aure Kara fada Breaker Ka suka aure Kara fada Breaker Ka kusa aure Lokaci yana nan da zana zam na amarya Idan Allah ya yarda da ikon sa Sai yayi maka ba maiyi masa sa'insa Allah shi daya ne ya shirya fadar sa Babu mai tsara masa mulkinsa In a yau ina sahun gwauraye A kwana a tashi wataran zanyi amarya Breaker nazo na baka labari Domin kauna tayi min kamun sauri Na yarje so kauna suna da tasiri Tunda yau sun kama ni yau sunyi kwari A zato na so hakan ga bai kai ba Gashi Allah ya nufe ni na kusa aure Ka dakata mini M. Lawan (Breaker waka) Ashe-ashe ka sha jira Batun da kayi na tunzira (Breaker waka) Tunda aure kayi jira (Breaker waka) Nasan a da kana da yar budurwa Mai son ka bata saka jin kishin ruwa A lokacin nima ina yabawa Tanan da naga kunyi sarkafewa Kuna kaunar junan ku ba adawa Gurbi na zuciyar ka tayi cikewa Dukan abinta kai kadai takewa Fahimta fuska baku ba rabewa Zaton da nayi Mai tallafin so zaya bada labari Addu'ar kowa gamo da alkhairi Mai cikan so shi yake tasiri M. Lawan da Breaker ne mu kayi shiri Shimfidar fuska ta wuce ta tabarma Karka sa mai son ka rana yayi banbarma Breaker dole baitun ga in sara ma Tunda mai yin soyayyah yana da alfarma Ka fada masoyi yana da rana Ban bari a wuce shi ko'a gasan tsere Ka kusa aure Ka kusa aure Ka kusa aure
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out