Lyrics

Zai mana kyau Yana mana kyau Zai yi mana kyau Yana mana kyau Mr Rabson ne Eh mana Baba kudi fa zai yi mana kyau (zai mana kyau) Yana mana kyau (yana mana) Kudi zai yi mana kyau (zai yi mana kyau) Kalle mu da kyau (ah ahh) Kara duba mu da kyau Kasan kudi fa yana mana kyau (yana mana kyau) Kalle mu da kyau (kalle mu da kyau) Kudi yana mana kyau (yana mana kyau) Baba kudi fa zai yi mana kyau (zai mana kyau) Yana mana kyau (yana mana) Kudi zai yi mana kyau (zai yi mana kyau) Kalle mu da kyau (ah ahh) Kara duba mu da kyau Kasan kudi fa yana mana kyau (yana mana kyau) Kalle mu da kyau (kalle mu da kyau) Kudi yana mana kyau (yana mana kyau) Tukunna ma Sai nan gaba zai mana kyau (zai mana kyau) Zaku gani (ai zaku gani) Ku jira ku gani (ku jira kuga) Ku kuma mahassada (ah ahh) To mu zuba mu gani (mu zuba mu gani) Zaku gani (ai zaku gani) Kuna kallo na kiri-kiri Zan saku jiri Tunda nai guzuri Kuma naci gari Kaga sai hakuri (sai hakuri) Don ni na kama hanya Ba guru ba kuma wata laya Ba wani boka sarkin karya Allah na kama sarkin hikima Haka, indai ka sanni, ka sanni da nema Shiyasa ma na tara Babu tsumi kuma babu dabara Babu ruwa na da masu gulma Ku kuci gulma, in ci kudi na In ci kudi na Ina cin kudi na Ahh, inacin kudi na Kuma gashi yana mana kyau (yana mana kyau) Zo ku gani (zo ku) Ku sanya ido ku gani Kun san kudi fa yana mana kyau Baba kudi fa zai yi mana kyau (zai mana kyau) Yana mana kyau (yana mana) Kudi zai yi mana kyau (zai yi mana kyau) Kalle mu da kyau (ah ahh) Kara duba mu da kyau Kasan kudi fa yana mana kyau (yana mana kyau) Kalle mu da kyau (kalle mu da kyau) Kudi yana mana kyau (yana mana kyau) Baba kudi fa zai yi mana kyau (zai mana kyau) Yana mana kyau (yana mana) Kudi zai yi mana kyau (zai yi mana kyau) Kalle mu da kyau (ah ahh) Kara duba mu da kyau Kasan kudi fa yana mana kyau (yana mana kyau) Kalle mu da kyau (kalle mu da kyau) Kudi yana mana kyau (yana mana kyau) Wallahi suna mana kyau Mun bar Arewa mun haura Kudu (mun haura Kudu) Duka mun sasu gudu (mun sasu gudu) Tun daga Kano zuwa Alaba (zuwa alaba) Mun je kudun mun zama jaraba (mun zama jaraba) Mun zama jaraba (mun zama jaraba) To kasan akwai jaraba (akwai jaraba) To ga tsaraba (ku amshi tsaraba) Dukan ku kuje ku raba (kuje ku raba) Shout to uban tafiya Shi ya fara fada mini zai mini kyau (ah ahh) Kuma gashi yana mini kyau (eh ehh) Yana mini kyau Idara ma yana masa kyau (ah ahh) Yana masa kyau (eh) Cele Baba yana Masa Kyau (eh ehh) Yana masa kyau (eh) Achoga ma yana masa kyau (eh ehh) Yana masa kyau (eh) MC Wisdom yana masa kyau (eh ehh) Yana masa kyau (eh) Dan Sani ma yana masa kyau (eh ehh) Yana masa kyau (eh) Mc Cisse yana masa kyau (eh ehh) Yana masa kyau (eh) IBISA ma yana masa kyau (eh ehh) Yana Mmsa kyau (eh) Tukunna ma Sai nan gaba zai mana kyau (zai mana kyau) Zaku gani (ai zaku gani) Ku jira ku gani (ku jira kuga) Ku kuma mahassada (ah ahh) To mu zuba mu gani Baba kudi fa zai yi mana kyau (zai mana kyau) Yana mana kyau (yana mana) Kudi zai yi mana kyau (zai yi mana kyau) Kalle mu da kyau (ah ahh) Kara duba mu da kyau Kasan kudi fa yana mana kyau (yana mana kyau) Kalle mu da kyau (kalle mu da kyau) Kudi yana mana kyau (yana mana kyau) Baba kudi fa zai yi mana kyau (zai mana kyau) Yana mana kyau (yana mana) Kudi zai yi mana kyau (zai yi mana kyau) Kalle mu da kyau (ah ahh) Kara duba mu da kyau Kasan kudi fa yana mana kyau (yana mana kyau) Kalle mu da kyau (kalle mu da kyau) Kudi yana mana kyau (yana mana kyau) Zai mana kyau Yana mana kyau Zai yi mana kyau Yana mana kyau
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out