Top Songs By Mr Rabson Ne
Similar Songs
Credits
COMPOSITION & LYRICS
Rabiu Musa
Songwriter
Lyrics
Zai mana kyau
Yana mana kyau
Zai yi mana kyau
Yana mana kyau
Mr Rabson ne
Eh mana
Baba kudi fa zai yi mana kyau (zai mana kyau)
Yana mana kyau (yana mana)
Kudi zai yi mana kyau (zai yi mana kyau)
Kalle mu da kyau (ah ahh)
Kara duba mu da kyau
Kasan kudi fa yana mana kyau (yana mana kyau)
Kalle mu da kyau (kalle mu da kyau)
Kudi yana mana kyau (yana mana kyau)

Tukunna ma
Sai nan gaba zai mana kyau (zai mana kyau)
Zaku gani (ai zaku gani)
Ku jira ku gani (ku jira kuga)
Ku kuma mahassada (ah ahh)
To mu zuba mu gani (mu zuba mu gani)
Zaku gani (ai zaku gani)
Kuna kallo na kiri-kiri
Zan saku jiri
Tunda nai guzuri
Kuma naci gari
Kaga sai hakuri (sai hakuri)
Don ni na kama hanya
Ba guru ba kuma wata laya
Ba wani boka sarkin karya
Allah na kama sarkin hikima
Haka, indai ka sanni, ka sanni da nema
Shiyasa ma na tara
Babu tsumi kuma babu dabara
Babu ruwa na da masu gulma
Ku kuci gulma, in ci kudi na
In ci kudi na
Ina cin kudi na
Ahh, inacin kudi na
Kuma gashi yana mana kyau (yana mana kyau)
Zo ku gani (zo ku)
Ku sanya ido ku gani
Kun san kudi fa yana mana kyau
Baba kudi fa zai yi mana kyau (zai mana kyau)
Yana mana kyau (yana mana)
Kudi zai yi mana kyau (zai yi mana kyau)
Kalle mu da kyau (ah ahh)
Kara duba mu da kyau
Kasan kudi fa yana mana kyau (yana mana kyau)
Kalle mu da kyau (kalle mu da kyau)
Kudi yana mana kyau (yana mana kyau)
Baba kudi fa zai yi mana kyau (zai mana kyau)
Yana mana kyau (yana mana)
Kudi zai yi mana kyau (zai yi mana kyau)
Kalle mu da kyau (ah ahh)
Kara duba mu da kyau
Kasan kudi fa yana mana kyau (yana mana kyau)
Kalle mu da kyau (kalle mu da kyau)
Kudi yana mana kyau (yana mana kyau)
Wallahi suna mana kyau
Mun bar Arewa mun haura Kudu (mun haura Kudu)
Duka mun sasu gudu (mun sasu gudu)
Tun daga Kano zuwa Alaba (zuwa alaba)
Mun je kudun mun zama jaraba (mun zama jaraba)
Mun zama jaraba (mun zama jaraba)
To kasan akwai jaraba (akwai jaraba)
To ga tsaraba (ku amshi tsaraba)
Dukan ku kuje ku raba (kuje ku raba)
Shout to uban tafiya
Shi ya fara fada mini zai mini kyau (ah ahh)
Kuma gashi yana mini kyau (eh ehh)
Yana mini kyau
Idara ma yana masa kyau (ah ahh)
Yana masa kyau (eh)
Cele Baba yana Masa Kyau (eh ehh)
Yana masa kyau (eh)
Achoga ma yana masa kyau (eh ehh)
Yana masa kyau (eh)
MC Wisdom yana masa kyau (eh ehh)
Yana masa kyau (eh)
Dan Sani ma yana masa kyau (eh ehh)
Yana masa kyau (eh)
Mc Cisse yana masa kyau (eh ehh)
Yana masa kyau (eh)
IBISA ma yana masa kyau (eh ehh)
Yana Mmsa kyau (eh)
Tukunna ma
Sai nan gaba zai mana kyau (zai mana kyau)
Zaku gani (ai zaku gani)
Ku jira ku gani (ku jira kuga)
Ku kuma mahassada (ah ahh)
To mu zuba mu gani
Baba kudi fa zai yi mana kyau (zai mana kyau)
Yana mana kyau (yana mana)
Kudi zai yi mana kyau (zai yi mana kyau)
Kalle mu da kyau (ah ahh)
Kara duba mu da kyau
Kasan kudi fa yana mana kyau (yana mana kyau)
Kalle mu da kyau (kalle mu da kyau)
Kudi yana mana kyau (yana mana kyau)
Baba kudi fa zai yi mana kyau (zai mana kyau)
Yana mana kyau (yana mana)
Kudi zai yi mana kyau (zai yi mana kyau)
Kalle mu da kyau (ah ahh)
Kara duba mu da kyau
Kasan kudi fa yana mana kyau (yana mana kyau)
Kalle mu da kyau (kalle mu da kyau)
Kudi yana mana kyau (yana mana kyau)
Zai mana kyau
Yana mana kyau
Zai yi mana kyau
Yana mana kyau
Lyrics powered by www.musixmatch.com