Lyrics

Zo bani Zoben so na baka Dubo lale Jirgin so ya taso Soyayya kanki zana fara yan mata Nasan zaki maida ni ne dan gata Zabi na ba kamar ki ne a cikin mata Yakin so ko dawa a kanki na fafata Yarda bude zuciyar ki sai tata Labarin zuciya bai fuskata So ne babban dalili na furta Wayyo Allah so na shirin ya sakan hauka Ai sirri na ne in nabaka so ban fado ba Zabi na ne kai cikin maza nayo duba Jigo na kai ne saraki ba karya nai ba In nai ma laifi kai afuwa ni na tuba Allah ne yai min gamekatar ba wayo ba Samun ka a guna farinciki bai kare ba A soyayya kai ne ganin ido na ba wai ba Kauna Kauna Soyayya Kauna Kauna Lobayya Kauna Kauna A'a soyayya Kauna Kauna Lobayya Yanzu ke ce cikin jini kin kwantawa Ni bana gudun a ce nai gagawa Yanzu zan fitar sadaki nai kaba Auren ki nake bukata yar baiwa Taso-taso masoyiyata son kowa Kece gun na kawai ta dinga na dafawa Mai so na ni gare ki za nai zaunawa Wayyo Allah so na shirin ya sakan hauka Ni da kai muna tare Dani dake muna tare Tsanani wuya kau na jure Rabbana ya barmu a tare Idan na ganka na more Idan na ganki na more A bar mu ni da kai tare Kar so ya sani in zare Bani-bani Na baki Zo raka Zan biki Inda babu kai La shakka ni bazani ba Kauna Kauna Soyayya Kauna Kauna Lobayya Kauna Kauna A'a soyayya Kauna Kauna Lobayya
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out