Lyrics

(Mai salati on the beat) Amince dani annabi sayyidil abrari Umm, Alhayyul kayyumu kai daya kare buwaya Ra'ufurrahimu ka girmi dukkan ruwaya Rijalurrijalai da akwaika ko wace hanya Siradin da kai daya Allah ya bude bidaya Da haskenka daya nujum da wata suke haskakawa Da haske da rana daga kai surajulmuriri Ya annabi Ya annabi Umm ina wata hakika? Bayanka ya mai buraka Masoyin masoyi mai warwara duk mushaka Karimun karimai bawa idan ya nufeka Ya akaramal kurma'u kana da karmun biyarka Waliyai da duk manzanni sun bace a cikinka Aya jami'al kulla kai kadai nikewa kirari A zahiri yarda idanu Umm, da kai na rayu shugaba tun kafin ban sani ba Kai naketa rayo gadarata babban Uba A kai nake sirri da kai na takaicina da fargaba Abunda duk ya dameka nima ba zai barni ba Sai dai ajizanci da nasan bai kyaleni ba Yafuwarka dinna ma'aiki halin naka Ya afuwul annabi Ya tabbatacce in dai da Allah akwai ka Ya rahatal arawahi dakai ake motsa dukka Billahil azimu in har babu kai ba waninka Akwai ka akawai ka ita jallinka duk mu ganka Ayasha buruzi kai ke tallafawa waninka Ina za a aikata aikin ba bashirinnaziri? Eh da kabar habibu marmaza to chanza suffa Muhammad kake a tsaye wanda girgije kewa rumfa Dan shi anka yika ko kaki ko kayi chaffa Ka soshi ka bishi maza toshe ko wacce kofa Da zata nisanta ka da almaru maa man ahabba Idan harda so har kauna babu mu ba burari (eh) Eh kitir babu dusai annabi Umm wa zai baka bayan annabi? Ka karbeni ya annabi Ka zabeni ya annabi Ka dubeni ya annabi Dafa'inka ya annabi Tallafinka ya annabi Domin Fadima ya annabi Don ahalil kisa'in annabi sayyidil Bashari
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out