Lyrics

Ohh wo-wo So sirri ne, wani sirri ne So fitila ne, na samu tawa wadda na ce mata Gangariya, yarinya Kin dara kowa soyayya Gangariya, yarinya Ta dara kowa a soyayya (Purchase yo' tracks today) Taya zana furta har kin fahimta, in muka zanta Jini na da hanta, barko da fata suna san ta Kinga sai dakon tunanni nake Zan rayu kawai ni da ke Tafiyar ki da kyawu take Zuci ba mai kama da ke Komai na mallaka a hada da ruhi, duk naki ne Yan mata! Gangariya, yarinya Kin dara kowa soyayya Gangariya, yarinya Ta dara kowa a soyayya, (purchase yo' tracks today) Allamu sun nuna cewa, na saba da ke Soyayyar ki da kullawa, kamar zinaru ce Kauda idon ku yan sa idawa Gata a hannu na tawa, ku kauda idon ku yan sa idawa Da ita kadai nake daiba kewa A yanzu da na mace, a kan san ki na mace ni Zuciya taki ce Da taki nima zan bace, na ce, (purchase yo' tracks today) Gangariya, yarinya Kin dara kowa soyayya Gangariya, yarinya Ta dara kowa a soyayya Mu kalar mu ta yan birni take In ka duba kuma tashai muke A so akeyi masoya muke Mu kalar mu ta yan birni take Da-da-da Ohh woo Da-da-da, (purchase yo' tracks today)
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out