Lyrics

Karki zancen da ake fada Masu kushe tare da hadin fada Naji an kini kaga dole in fada Baka aure na wai kai ka fada So kake yi ka katse min rayuwa? So kake yi ka katse min rayuwa? Kash fahimci ni yar gudaliya Dubi hanuna ke masoyiya Naki nagani amma ka tsaya Ka biyewa ziga kushen makiya Naji ka sake budurwa sabuwa Naji ka sake budurwa sabuwa Baki ganewa ke duba kiga Na fito nai miki zance ga da ga In kace wasa ne rantse muga Bayan anzo ance min ga da ga Tun ba naji ka sake sabuwa Tun ba naji ka sake sabuwa Rashin jin Allah ya kaddara Tunda baka sona na hakura Dan Allah saurara ina kira Alkawar ni dake ko tantabara Dan Allah share babu damuwa Dan Allah share babu damuwa Naji na share babu damuwa Na fahimta na samu karbuwa Sanki ko ansa gasar kokawa Koda wa zamuyi shi zai faduwa Ya kike cewa zanyi sabuwa? Ya kike cewa zanyi sabuwa? Baji ba jiji ba jiji ba Gaskiyar kenan ko ina fada Babu wanda yake ji me zan fada? Ni naji komai zaki fada Ai zaman mu dake na samu karuwa Ai zaman mu dake na samu karuwa Ai kwantance ki komai zaki ce Yi kamar ai bakin ki ne yace Naji kaima komai in zani ce Zaka gane duk abinda duk nace Ni dakai kauna babu damuwa Ni dakai kauna babu damuwa Shaguban shashanci shiriri ne Shakaken shauki ai shakiki ne Shakaken shashanci sha fadi ne Share sharen shinge shan sharo ne Shan wuyar so sai babu shakuwa Shan wuyar so sai babu shakuwa Shan wuyar so sai babu shakuwa Shan wuyar so sai babu shakuwa Shan wuyar so sai babu shakuwa Shan wuyar so sai babu shakuwa Shan wuyar so sai babu shakuwa
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out