Similar Songs
Credits
COMPOSITION & LYRICS
Bamison Ishaku Azi
Songwriter
Silas Samuel
Songwriter
Lyrics
Hey babe
it's been a long time coming
The boy wanna talk to you
Ehe! Y'an mata kin hadu da Dan gata
Y'ar gata
Eh my babe
One minute bae excuse me da ke nake
You look good and beautiful da gaske nake
My name is Bamihan daga Bauchi nake
Kar ki damu Bank account a cike yake
Baby gaskiya ina sonki
Kuma ba abun da zai sa in barki
Wanna make You my bae
The light in my night and my day
Ko me ya faru wallahi me and you we go dey
Don Soyayyar ki ta mamaye Zuciyata
You Are my treasure ke ce dukiyata
Sabo da ke zan daina neman Mata
Ko kodago zan yi don in baki gata
You Are my neuromuscular junction
in babu ke wallahi babu action
Only you fit to give me satisfaction
Without your love kin san i can't function
A kyau ilimi da kaya babu kamar ke
Empty my account kudin an tarashi ne don ke
So babe talk to me
Be free to Rocke with me
No regret Y'an mata if you fall in love with me
Don Sabo da kene
Mmmmmn Sabo da ke
in na dauka wanka sabo da kene
Baby sabo da kene
Makaranta na sabo da da kene
Sabo da kene yeyeye eh
Swagu sabo da kene
Baby sabo da kene
Eh! sabo da Ke Ke Ke
Ke Ke Ke
Zan bar neman Mata in kula da Ke Ke Ke
Ke Ke Ke ehen
Baby ke kadai ne
Don ke kadai
Zan bar neman mata in kula da ke kadai
Ke kadai my baby
Saboda Ke Ke Ke
Ke Ke Ke
I've been honest to you don Ke Ke Ke
Ke Ke Ke
Rayuwata bata mun dai dai dai
Don Ke Ke Ke
Kike faranta mun rai
Ke faranta mun rai
Yeah yeah
Domin ke kadai
ke dai
Kece ban son kowa sai dai ke kadai
Sai dai ke kadai
Domin ke kadai
Ke kadai
Girl i wanna live my life with you kadai
Don kece ke kadai
Don Sabo da kene
Mmmmmn Sabo da ke
In na dauka wanka sabo da kene
Baby sabo da ke ne
Makaranta na sabo da da kene
Sabo da kene yeyeye eh
Swagu sabo da kene
Baby sabo da kene
Eh! sabo da Ke Ke Ke
Ke Ke Ke
Zan bar neman Mata in kula da Ke Ke Ke
Ke Ke Ke ehen
Baby ke kadai ne
Don ke kadai
Zan bar neman mata in kula da ke kadai
Ke kadai my baby
Saboda Ke Ke Ke
Ke Ke Ke
Zan bar neman mata in kula da kekeke
Kekeke my baby
Baby ke kadai ne
Don ke kadai
Zan bar neman mata in kula da ke kadai
Ke kadai my baby
Writer(s): Bamison Azi
Lyrics powered by www.musixmatch.com