Lyrics

Da na san haka ne Na san da ciwo so farko ba zana fara ba Kullum ina nazarin burin cikar muradinki Amma alama ta nuna bazana dace ba Eh wani sai kaga ya dace so idan ya rika Ni ko yasa na zauce tunda har na saka Gaskiya so akwai wahala in ka sashi a ka Komai ya tsaya mini, anasha fadamini so akwai wuya sha'ani Nikuma ina gani, zance ne ake mani gashi ya mini lahani Kin tarwatasa mini lissafin da ban misalta ba Ko da yaushe burina in mutunta ta In ga ta zama ya ta gari mai nagartata Duk da bani cikin ranta haka nake sonta Na gaza gane ina ta nufana sha karanta ta Banida amsa dai akanta ya zan misalta ta Da zani san mai ban asa zanje ya ban fatawa Na san da ciwo so farko ba zana fara ba Kullum ina nazarin burin cikar muradinki Amma alama ta nuna bazana dace ba Zuciyata ta narke toh akan sonki Na bakanta zukatan wasu domin na burge ki Banaji da gani in amsa ina sonki Sai ran daba raina zaki gane asonki nafi gaban kowa Na san da ciwo so farko ba zana fara ba Kullum ina nazarin burin cikar muradinki Amma alama ta nuna bazana dace ba
Writer(s): Tasiu Abdullahi Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out