Listen to Kala Kala by Namenj

Kala Kala

Namenj

Afro-Pop

2,087 Shazams

Music Video

Namenj - Kala Kala (Official Audio)
Watch {trackName} music video by {artistName}

Featured In

Credits

PERFORMING ARTISTS
Namenj
Namenj
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Friday Adah Ujah
Friday Adah Ujah
Composer
Ali Jubril Namanjo
Ali Jubril Namanjo
Composer
PRODUCTION & ENGINEERING
DON Adah
DON Adah
Producer

Lyrics

Namenj ne Kuma naku ne (Don Adah) Idan kika bari na aure ki Zaki sha mamaki Zan dinga faranta miki Baza na so ki yi kuka ba Idan kika bari na aure ki Zaki sha mamaki Zan dinga faranta miki Baza na so ki yi kuka ba Kauna kala-kala Kulawa kala-kala Soyayya kala-kala Zan dinga baki yanmata Kauna kala-kala Kulawa kala-kala Soyayya kala-kala Zan dinga baki yanmata Ki bani koko da kosai Don son shi nake sosai Nasan kina da tausai Tuwo sai da taushe Ina son ki yau da gobe Kin shiga rai ko babu zabe Comment tu t'appelles Je m'appelle namenj Idan kika bari na aure ki Zaki sha mamaki Zan dinga faranta miki Baza na so ki yi kuka ba Idan kika bari na aure ki Zaki sha mamaki Zan dinga faranta miki Baza na so ki yi kuka ba Kauna kala-kala Kulawa kala-kala Soyayya kala-kala Zan dinga baki yanmata Kauna kala-kala Kulawa kala-kala Soyayya kala-kala Zan dinga baki yanmata Baza naso kiyi kuka ba Yar gatan raina Ki shimfida mana tabarma Muyi tadin alfarma Ba zaki so nayi kuka ba Yar gata guna Mu ba ruwan mu da yan gulma Muyi taku na girma Idan kika bari na aure ki Zaki sha mamaki Zan dinga faranta miki Baza na so ki yi kuka ba Idan kika bari na aure ki Zaki sha mamaki Zan dinga faranta miki Baza na so ki yi kuka ba Kauna kala-kala Kulawa kala-kala Soyayya kala-kala Zan dinga baki yanmata Kauna kala-kala Kulawa kala-kala Soyayya kala-kala Zan dinga baki yanmata Kauna kala-kala Soyayya kala-kala Kulawa kala-kala Zan dinga baki yanmata Kauna kala-kala Bege kala-kala Soyayya kala-kala Zan dinga baki yanmata Bazan taba saki kuka ba, kuka ba Bazan taba saki kuka ba, kuka ba Bazan taba saki kuka ba, kuka ba Bazan taba saki kuka ba, kuka ba
Writer(s): Ali Namanjo, Don Adah Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out