Lyrics

(Rub Master) Ke abar kwatance na ce Kuma masoyiya ta ke ce Bahaushiya diyar Hausawa hanyar mu daya ce Yaki taho gwanar al'ada Mai sanyo kaya masu tsada Ni a gare ki na zama soda Hanta-hanta ce mini ganda Fito-fito fili Mai kyawo da dankwali A gan ki kina kyalli Hasken ki a can koli Kin sha inuwar celi Kwanyar ki akwai kwali Yar primary Yar secondary Har jami'a kin bulla Ai dole na yake su Tunda kwai kudi a asusu Kota ina muna burge su Suna ta kalla Suna ta kallo-kallo Suna ta kallo-kallo Suna ta kallon mu Dani dake Dani da ke, sai kallo Ba'a raba mu sai kallo Dani da ke, sai kallo Ba'a raba mu sai kallo Dani da ke, sai kallo Ba'a raba mu sai kallo Dani da ke, sai kallo Ba'a raba mu sai kallo In kin ce nayi Za nayi Bari Zan bari masoyiya ta You're my sukari Ajnabi Ke zana bi Abar kauna ta (Masoyiya ta) Kallon mu suke Kwaikwayon mu suke Burge su muke Da irin soyayyar mu Sai kallo Sai kallo Dani dake Dani da ke, sai kallo Ba'a raba mu sai kallo Dani da ke, sai kallo Ba'a raba mu sai kallo Dani da ke, sai kallo Ba'a raba mu sai kallo Dani da ke, sai kallo Ba'a raba mu sai kallo
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out