Top Songs By Adbull D
Credits
PERFORMING ARTISTS
Adbull D
Performer
Umar M Sharif
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Adbull D
Composer
Lyrics
Hum hum hum aha aa ah, 'kauna
Hum hum hum aha aa ah, hee na tattaro dukka kalamaina gareki zana furta
Tinda dai muna 'kaunar juna nasan bakisani a Rana
Eh na tattaro dukka kalamai a gareka zani furta
Tinda dai muna 'kaunar juna nasan bakasani a Rana
Heey tafiyar mu sannu tana nisa watarana sai labari
Duk wanda yai ajiyar soyayya arai baya rasa buri
Nayarda so ya saka nishadi kazamto kamar mai wani jari
Na dace da hasken alkairi farincikina bai 'karewa
Na tattaro dukka kalamai a gareka zani furta
Tinda dai muna 'kaunar juna nasan bakasani a Rana
Ah aa ah ganyen fure kore shar shar tsuntsaye kirari na masoya
Inama salo na soyayya kubini yau zan saku a hanya
Zancen akan lamarin sone da sirrika irin na soyayya
Shi so gamo na jini ne assalin so ke 'daurewa
Ha ha ha
Eh ye eh, ni kece wadda na fara gama ki taho kijani da ingarma
Zobe na al-'kawari na taho dashi daure ki sashi a hannun dama
Dan ki kauda duk makiyan mu su koma 'kauye sui noma
Duka wanda yayi nufin sharri ya jira akansa ya komawa
Ha aa ah
Tinda dai muna 'kaunar juna nasan bakasani a Rana
Na tattaro dukka kalamai a gareka zani furta
Tinda dai muna 'kaunar juna nasan bakasani a Rana
Ho oo oh yarda akan so tuni na baka, a gareni sai san barka
Babu wanda zaice in barka kaika cinye gasa ba shakka
Kirari nakewa masoyi na gani na tsaya yau a gabanka
Zoka furta kalmar soyayya intuna ya debe man kewa
Eh na tattaro dukka kalamai a gareki zani furta
Tinda dai muna 'kaunar juna nasan bakasani a Rana
Lyrics powered by www.musixmatch.com