Top Songs By Nura M. Inuwa
Similar Songs
Lyrics
(Ku zauna, ku zauna)
(MG Boy Records)
Alo, alo
Alo, alo
Ayyah, kece daya (eh mana)
Kina nan, kina nan
Kina nan a zuciyata
Kina nan, kina nan
Kina nan a duniya ta
In zanyi aure, kece tilo gida na
Kece kudi na
Kece abin marmari na
Kece ruwa na
Kece dai armashi na
Ban da komai, ban da kowa ke kike kore kishi na
Kyakkyawa
Kece kyakkyawa (ke nake so)
Kyakkyawa
Yarinya kyakkyawa (ke nake so)
Kyakkyawa
Kece kyakkyawa (ke nake so)
Kyakkyawa
Yarinya kyakkyawa (ke nake so)
In dai a kan ki ne komai kin san zanyi shi
In dai zan faranta ran ki, zan ci koda bashi
Aikin karfi nayi, ko zai tsaya numfashi
Ko duka zana ci, gare ki zan kai toshi
A kauna na tsunduma
Nake jure tsangwama
Ina son ki an gama
Zan ci koda kwadon rama
Fito nayi sallama
Wa juna mu runguma
Indai kin tashi lafiya
Toh ina jin farin ciki
Na so ki, kema kin so ni
Na ba ki, kema kin bani
Ni banda abinda zan baki yanmata
Ammah zan baki farin ciki cikin kwallata
Cikin kwallata
Kyakkyawa
Kece kyakkyawa (ke nake so)
Kyakkyawa
Yarinya kyakkyawa (ke nake so)
Kyakkyawa
Kece kyakkyawa (ke nake so)
Kyakkyawa
Yarinya kyakkyawa (ke nake so)
Ke kika fada da bakin ki
Kika nuna da hannun ki
Nayi murnar zuwan naki
Je ki na tsaya a bayan ki
(Ina ji fa)
(Ni fa ba mota zan siya ba)
Watarana sai labari
Sai labari
Watarana sai labari
Labari
Ke nake so kyakkyawa
Lyrics powered by www.musixmatch.com