Lyrics

Ah-yeah Nagode Nagode Nagode Yea-yeah Ku kalle dana shigo Yarinyar dake farantar da zuciyata (zuciyata) Sometimes tambaya nake Ya akayi ne Malaika ce ke kauna na (kauna na) Kuma wallahi na jira, na jira ki Sai Allah ya turo ki girl Kuma gaskiya mun dace And now I see nobody else Yau ne har abadan mu ta fara Yau gidan mu za mu kwana Iyayen mu sun sa albarka Goodbye mama da baba Buga mana wakar soyyaya Da ni da lover mudan motsa Daga nan sai mu je mota Sai gida a kulle kofa A sa mana wakar soyyaya Da ni da lover mudan motsa Daga nan sai mu je mota Sai gida a kulle kofa Me and you (mu kadai) Ba wata kishiya (ke kadai) Loving you (ke kadai) Stay with me (ni kadai) Me and you (mu kade) Ba wata kishiya (ke kadai) Loving you (ke kadai) Grow old with me (ni kadai) (Old with me) Oh-yeah Eh mana Eh-eh Ihuu Eh-eh Allah ya bamu zaman lafiya (ameen) Yasa mu dinga hakuri da juna (ameen) Ku ma ya raba mu da yan wahala (ameen) Ya albarkace ku mun ga tsaraban (ameen) Kuma zaka koma gida lafiya (ameen) Ya bawa iyayen mu jikoki (ameen) Yara masu albarka (ameen) Gidan mu gangariya Buga mana wakar soyyaya Da ni da lover mudan motsa Daga nan sai mu je mota Sai gida a kulle kofa A sa mana wakar soyyaya Da ni da lover mudan motsa Daga nan sai mu je mota Sai gida a kulle kofa Me and you (mu kadai) Ba wata kishiya (ke kadai) Loving you (ke kadai) Stay with me (ni kadai) Me and you (mu kade) (Ke kadai) Loving you (ke kadai) Grow old with me (ni kadai) Nagode
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out