Lyrics

Mata ku dau turame yayi Kuma kuce nadi dai anyi Sarkin kano Sunusi na biyu Ehh, duniya tayi dadi, kuma kuce kano Dan Lamido Uban matasa yayi Wannan kidin kidin mata ne In namiji ya taka yawa ne Kudai mu barsu suyi shaanin su Ku dai kyce Kano Dan Lamido Uban matasa yayi Mu dai muce Kano, Kano, Kano Dan Lamido Mata ku dau tura me yayi Kuma kuce nadi dai anyi Sarkin Kano Sunusi na biyu Kuma kuce kano Dan Lamido Uban matasa yayi Nace kuce Kano, Kano, Kano Dan Lamido Sunusi babban sarki
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out