Lyrics

Musulmi Musulmi Musulmi Mr. Rabson ne Eh mana Alhamdulillahi Allah nagode da kayi ni Musulmi Allah, Allah, Allah ka sa in koma gare ka Ina matsayin cikakken Musulmi (ina matsayin cikakken Musulmi) Musulmi Musulmi dan uwan Musulmi ne (dan uwan Musulmi ne) Musulmi dan uwan Musulmi ne (dan uwan Musulmi ne) Musulmi dan uwan Musulmi ne (dan uwan Musulmi ne) Musulmi dan uwan Musulmi ne Ni sana'a na dauki waka koda Kaji habaici ciki sai ka duba Nayi shine kawai saboda kowa Ya yanki wajen da yayi masa ya daura (Nayi shine kawai saboda kowa) (Ya yanki wajen da yayi masa ya daura) Musulmi dan uwan Musulmi ne Yanzu na gane rayuwa da dadi Tunda na dauki makiyi suwidi Kai da kake ta magana da karfi Kai ne ka dauki duniya da zafi Eh, a'ah Kai ne ka dauki duniya da zafi (Kai ne ka dauki duniya da zafi) Musulmi dan uwan Musulmi ne Musulmi dan uwan Musulmi ne Alhamdulillahi Allah nagode da kayi ni Musulmi Allah, Allah, Allah ka sa in koma gare ka Ina matsayin cikakken Musulmi (ina matsayin cikakken Musulmi) Musulmi Musulmi dan uwan Musulmi ne (dan uwan Musulmi ne) Musulmi dan uwan Musulmi ne (dan uwan Musulmi ne) Musulmi dan uwan Musulmi ne (dan uwan Musulmi ne) Musulmi dan uwan Musulmi ne Ina Musulmi kana Musulmi Don na samu kadinga kyashi Eh, meye riban ka? Fadan riban ka Sai ka gayan riban ka Ko hassada ce? Toh zata kashe ka Lallai zata kashe ka Yanzu na gane rayuwa da dadi Tunda na dauki makiyi suwidi Kai da kake ta magana da karfi Kai ne ka dauki duniya da zafi Eh, a'ah Kai ne ka dauki duniya da zafi (Kai ne ka dauki duniya da zafi) Musulmi dan uwan Musulmi ne Musulmi dan uwan Musulmi ne Alhamdulillahi Allah nagode da kayi ni Musulmi Allah, Allah, Allah ka sa in koma gare ka Ina matsayin cikakken Musulmi (ina matsayin cikakken Musulmi) Musulmi Musulmi dan uwan Musulmi ne (dan uwan Musulmi ne) Musulmi dan uwan Musulmi ne (dan uwan Musulmi ne) Musulmi dan uwan Musulmi ne (dan uwan Musulmi ne) Musulmi dan uwan Musulmi ne (SKK on the beat)
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out