Lyrics

Hakki, hakki Aye iye yaraye Dan gata ina sonki Hakkina a soyayya Kin bani Iye yaraye Hakki ne a soyayya Duk matsayinka na baka Ka kula dani Iye yaraye Eh asalam na faro Baitina da soyayya Ilimi na karo Yan mata na alqarya Kaso a soka shine So babu jayaya (Kudi da mulki) (Mu bamu ganin su soyayya) Wani bayi son a zauna lau Sai da jayaya (Mu ba tashi muke ba) (Mun san shi matan gari) Akwai maganar da zanyo ki duba Cikin yan mata nike na zaba Ko za'a kashe ni bazan bari ba Gaban kowa ni ko kinga zaba Wani ya makaro sanki zaya karba Nine naki dan saurayi Kuma ni zana ci gari Hakki ne a soyayya Duk matsayinka na baka Ka kula dani Iye yaraye Hakki, hakki Aye iye yaraye A cikin garin ga Ba'a mini gardama Nike da dama In doka garaduma (uhm) Komai naso toh Gareni a sallama Naso ki yar budurwa Da laluma Da kamar bata ni kikeyi ba Ki sani ni sanki bani bari Mai gaskiya ban ganinsa Da damuwa (Ko anyi nisan zama) (Bai cutuwa) Hakkinsa zai fito in yayi nutsuwa Hakuri kawata da wanan rayuwa Nasara yana gun mu Karkiyi damuwa Mu zamu kaiki dakin Kuyi da hanzari
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out