Lyrics

Mansa Nagode Chairman Eh Manah Inspekta kurege ne Yau ya masu wayo Manaja da ya dau saiti Yace yau ze kashe mashin Jama'a suka cece shi A kasa a ka tsinto shi Officer da ya kamo su Yace yau ko Kudi ko a raba raini Shiyasa aka sa sakata Jaraba Zaa fara fada, wai kar ku raba In kunso ku gwada Zaku gane Jagwal Politics yana kar kada kai Da nagan dan sandan ya karbi dan tsaraba Se ya ja gefe yace dedene Wai a kaishi Sharadan ya canza dala Sun makara (se sabon shekara) Munji shiru, ya ba magana? (bawani sabon fitina) To gaya ne ba bu miya (an bar zancen su jiya) Mun gode sun canza kala Cema direba ya canza giya (Audu Giya) Sun makara (se sabon shekara) Munji shiru, ya ba magana? (bawani sabon fitina) To gaya ne ba bu miya (an bar zancen su jiya) Mun gode sun canza kala Cema direba ya canza giya (Audu Giya) Ki adali Fifa officer Muke tare dasu kan kazo kusa 'Yace to bimu station ka bayana tinda naga kafini sanin aikina Dan iska, shiga mota Haba officer Why all the verbal attack Am just a witness, and am tryna show you the facts So Oga you need to relax To wai wa yake wa turanci' Officer yace, "Bamu de mu raba" In ka bari na kai ka station gun D-P-O Wallahi yau se ka gane Jagwal Politics yana kar kada kai Da nagan dan sandan ya karbi dan tsaraba Se ya ja gefe yace dedene Wai a kaishi sharadan ya canza dala Sun makara (se sabon shekara) Munji shiru, Ya ba magana? (bawani sabon fitina) To gaya ne ba bu miya (an bar zancen su jiya) Mun gode sun canza kala Cema direba ya canza giya (Audu Giya) Sun makara (se sabon shekara) Munji shiru, ya ba magana? (bawani sabon fitina) To gaya ne ba bu miya (an bar zancen su jiya) Mun gode sun canza kala Cema direba ya canza giya (Audu Giya) Haba de
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out