Lyrics

A MG Boy record Tinanina, yana kanki Soyayya ta gaske, ba son yaudara ba Tinanina, yana kanka Soyayya ta gaske, ba son yaudara ba Da soyayya kike tashina Tinaninki ya cikin min kaina Farko ce ke a lissafina Na goge, sanki ya horani Ke dai ce, karki yimin rauni Kece na saka cikin kalbina Alkairi, mai goge sharri Tasiri, yafi kai buri Shi sirri yafi labari Kai nawa ne, ba'a mun gori Nasamu, kafin mun jari Indai gaka bani ba kukawa Bani ba kukawa Cikin raina da soyayya Jirgin so ya tashi mun shirya Indai zan ganki, zanji yar kunya Kaine zaka bani tarbiya Na gane Kai kamar nine Girma ne Ni dakai dai gamu A hankali, karki bada dani A sanki yanzu na zamo gwani Kije dani, karki yadani In cuta tazo kibani magani Cikin gidanku nafiso asan dani Dani dake a so mu kara girma Dani dake mu kara girma Oyoyyo marhaban nai ma lale Masoyi ka kasance dan lele Cikin zuciya nakeyi ma kulle In wa kwalliya idanu ga kwalle Nayi farin cikin saninka muradina Kai nake so Ni Kai nake so
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out