Lyrics

Yauwah, yauwah, yauwah Larabeey, ba sauki ai Yauwah, ku taho da jollof rice Eh, in na zo show maza sai ku taren da jollof rice Duk da naci white rice two plates ku taho da jollof rice Koda na koshi fa zan kara da jollof rice (ai zan kara da jollof rice) Put Jollof on a high table (eh on a high table) Ku zuba jollof on a high table (eh, on a high table) Put jollof on a high table (eh on a high table) Na ce, "Ku zuba jollof on a high table" (eh, on a high table) A zubo mini jollof da zafin shi Cinya beef a sa da catfish Coleslaw bama egg da maggin shi Two plates yayi zanji dadin shi Chokalin ban babba Saboda dadin diba Eh, iya duba-duba Bawani cele ko da hanu zan diba Chokalin ban babba Saboda dadin diba Kai, iya duba duba Bawani cele ko da hanu zan diba Yauwah, ku taho da jollof rice In nazo show maza sai ku taren da jollof rice Duk da naci white rice two plates ku taho da jollof rice Koda na koshi fa zan kara da jollof rice (ai zan kara da jollof rice) Put jollof on a high table (eh on a high table) Ku zuba jollof on a high table (eh, on a high table) Put jollof on a high table (eh on a high table) Ku zuba jollof on a high table (eh, on a high table) Samin jollof plate biyu hado da mirinda Sakamin pepper soup sai ka hada da gwanda Cowleg ko beef balangu a tanda I'll chop alone I no go give to other gender Pass me the juice oya pass me the suya Sakamini kpomo da goat meat naman akuya In na gama ci inyi rawa na in juya Zuba mini chips sannan ka hada da doya Chokalin ban babba Saboda dadin diba Iya duba duba Bawani cele ko da hanu zan diba Chokalin ban babba Saboda dadin diba Kaoi, iya duba duba Bawani cele ko da hanu zan diba Put Jollof on a high table (eh on a high table) Ku zuba jollof on a high table (eh, on a high table) Put Jollof on a high table (eh on a high table) Nace ku zuba jollof on a high table (eh, on a high table) Chokalin ma barshi (ma barshi) Da hannu sai nafi koshi (sai koshi) Oga Rigis, dan Allah idan anje kawo abincin nan A cika kwanon kawai oga ni ban wani damu da naman ba
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out