Lyrics

Ya, ya, ya-ya Ya-ya-ya-ya Ya, ya, ya-ya Ya-ya-ya-ya Hmm hmm Ahh ahh Hmm hmm Hmm hmm Alaka Alaka Mu kulla alakar gaskiya Menene mai karko a zuciya? Kyakkawan zato mu tsaida a zuciya Sannan mu kauda hayaniya Muyi a,fani da lokaci Kar a canza akidar gaba daya Ohh-ho-ho Ahh-ahh-ahh-ahh Kulla alakar gaskiya, hmm-hmm Ita alakar gaskiya Kafin ta rabe akwai wuya Komai wahala ana tare Tamkar daurin tsintsiya Ita alakar gaskiya Ita kewa radin hayaniya Sannan alakar gaskiya Ita kesa maraya zuciya Kyakkyawaon zato Shi kadai kan canja duniya Duniya Mu kulla alaka Mu kulla alakar gaskiya Mu kulla alaka Mu kulla alakar gaskiya Mu gina alaka Mu gina alaka Mu kulla alakar gaskiya Alaka Alaka Alaka Alaka
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out