Music Video

Labarina Dawo Dawo
Watch {trackName} music video by {artistName}

Credits

PERFORMING ARTISTS
Nazir M. Ahmad
Nazir M. Ahmad
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Nazir M. Ahmad
Nazir M. Ahmad
Songwriter

Lyrics

Dawo dawo Dawo bamu gama zama bah Dawo bamu gama zama bah Wai nikam me nai wa kauna Bata mini wuri bah Labarina kai nei Dawo bamu gama zama bah Dawo bamu gama zama bah (Dawo bamu gama zama bah) Dama bamu raba jini ba (Dama bamu raba jini ba) Wai nikam me nai wa kauna Bata mini wuri bah Labarina kai nei Dawo bamu gama zama bah Ban gani duhu haka na kwana Yanzu mah hakan na ishe rana Damuwa ta damu da gani na Gashi ta raba ni da wani na Me nai wa kauna nei Guna bata iya zama bah Yafe min in na fita so nei Bai gama salo bah An shaida iya fidda kauna Bazai iya rika bah Nasan shi ruwa da wuta gu dai Basu iya zama bah Kullum a raba uwa da 'da Wanan ba haka ta so bah Mai so bai ga ta zama bah Kuka bai iya fito bah Kwando bai tare ruwa bah Kauna itace ruwan zuma Dadi mai kashe su dadi Rai ma bataki ta tsayar bah Dawo bamu gama zama bah Dawo bamu gama zama bah Wai nikam me nai wa kauna Bata mini wuri bah Labarina kai nei Dawo bamu gama zama bah Dawo bamu gama zama bah Dama bamu raba jini bah Wai nikam me nai wa kauna Bata mini wuri bah Labarina kai nei Dawo bamu raba zama bah Yanzu laifukan sun yawaita Gashi duniyar bata nissa Dazu nei kake kan gadon ka Sai kaji an kure maka nissa Nutsuwa cikon hankali Mai hankali kabi a hankali Me ka tanadar don gaba In ka tafin kawai ka tafi Babu tabbacin kaikagata Ba batun diya koko mata In za'a yin ace kai kayi Adali kawai adali Mubi da duniya a hankali Banda tambayan izgili Duk yawwa rabo In ba kai karka dau silan jahili In rabo ya zatgo da kai Kuma abun ya tabbata dakai Rabu nei yace sai dakai In sai dakai kawai sai dakai In abun yazo babu kai Rabu nei yace babu kai In babu kai kawai babu Duk duniya ba mai sa dakai Rayuwa wucewa take kawai Rayuwa mubi a hankali kawai Rayuwa macewa ake kawai Rayuwa ba zama kawai Rayuwa ba zama kawai Rayuwa babanmu ya mutu Rayuwa kumah babanku zai mutu Rayuwa ni daku dole mu mutu Rayuwa rayuwa kawaii rayuwa Allah jikan musulmi Ubangiji kasa mu dace Ameen Ya Allah ka mana karshe mai kyau
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out