Lyrics

Beat Amjad record Bari na baku labarina Kuje ku gane lissafina Ku raka tsokacin harshena Abinda nagani da idona Shi zan auna Wata yarinya nagani doguwa Yaba kamar ta kuma san kowa Har zan kirata tai tsayuwa Najin tsoron tayi mini tsawa Ga so yana tamin zanbarwa Ga zuciya tana gagawa Tai mini kurwa So ciwo Yabi jiki yasa yawo (soyayya) So ciwo Yabi jiki yasa yawo (yasa yawo) Da ganinki kalar ki Ta rude ni (ta rude ni) Kamarki da shigarki Sun harbe ni (sun harbe ni) Mai zan yimiki amma Sai kin karbe ni (kin karbe ni) Kowa in yafito kece to gani Kin same ni (kin same ni) Ashe rago a so shike guduwa Na karaso matso ki min afuwa Kiban ruwa nasha gudun shakuwa Zanyi juwa Toh karki sani nai dakan tsakuwa So ciwo Yabi jiki yasa yawo (soyayya) So ciwo Yabi jiki yasa yawo (yasa yawo) Kinada hankali kinada tinani Gashin idanuwanki Sunka tsuma ni A zuci tunda sanki ne ya ritsani Sauti na anbatonki Kar ya kashe ni Karki jira kisa azo a kasa ni In na fito kisa zato ya rike ni Duk sanki ne yasa jiki naji rauni Duk inda zanaje a yau kece ni Midget mix
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out