Top Songs By Nura M. Inuwa
Similar Songs
Credits
PERFORMING ARTISTS
Nura M. Inuwa
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Nura M. Inuwa
Composer
Lyrics
Mai hakuri zai sha zuma in daika ji wane ba'a banza ba
Yanda nasha gwagwarmaya naita tuntuni na amsa sunana
Mai hakuri zaisha zuma in daika ji wane ba'a banza ba
Kai 'damarar gwagwarmaya dan 'bata dare ake a samu suna
Mai hakuri zaisha zuma in daika ji wane ba'a banza ba
Kai 'damarar gwagwarmaya dan 'bata dare ake a samu suna
Da fari nayi aniya nayi 'damara shirina yai nisa
Nai gamo da matsala kan na riki lokacin da zan tasa
So nake na dogara kan kafa ta kar nazam kasa
In na labe a innuwa kar yawaamn zufa ya maidani rana
Eh zuciya tana ta faman 'kulabicin abinda zan samu
Lokaci nake jira naita kwadayin nima nasha romo
Sai na wan kara nake da kiyashi gashi kaina ba gammo
Mai tafiya cikin duhu babu wanda zaya kama hannuna
Mai hakuri zaisha zuma in daika ji wane ba'a banza ba
Kai 'damarar gwagwarmaya dan 'bata dare ake a samu suna
Eh kan hawa da gangara nida 'yan uwa muna gidun tsira
Juriya yawainata ko a 'boye banisan yawan 'kara
Dole ne na kauda kaina da tsangwama da masuyin sara
Yan gafa ga ruwan sama ya taba ni banni samu gun kwana
Mai hakuri zaisha zuma in daika ji wane ba'a banza ba
Kai 'damarar gwagwarmaya dan 'bata dare ake a samu suna
Eh nai gamo nakan sani mutuwa take tsayar ea lumfashu
Tinda nayi tintibe wani abu sai ya daina ban haushi
Ban rabo da 'kaddara shikadai kasa kafa tayo kaushi
Yanda naso na runguma duk yawan su sai suzam magauta na
Eh nai kama da guguwa kan idanuwa nai da zubin 'karfi
In sukayi tsokana su suke zigani dan nadau zafi
Tinda nayi al-'kawar kan sirrin su zan rikeshi dan mafi
Tsubirinkawai suke yadda zasu kawo 'karshe masoyana
Mai hakuri zaisha zuma in daika ji wane ba'a banza ba
Kai 'damarar gwagwarmaya dan 'bata dare ake a samu suna
Nikam bani rigima gani 'kakanin cikin su ba sauki
Sai idan ina bidar tsayi sai inke bidar su su 'kara ni
Dole 'dan gwagwarmaya bai zama kawai ya kanga sabani
Kan nagani n akauda kai dan cikar muradai na
Yanda nasha gwagwarmaya naita tuntuni na amsa sunana
Writer(s): Nura M. Inuwa
Lyrics powered by www.musixmatch.com