Lyrics

Su Baba Wannan Wankan Yamun Ah Haba Da Gaske Irin Toootally Nake Gaya Ma Kace Yau Na Fito Neat Neat Kenan Yaro Totally Ha To To Yanzu Ka Gane Ne Bari In Dan Maka Eh EH Sai Kaje Ta Makaranta Sai Kai Ma Kadan Musu Eh Irin Eh Eh Eh Whats Happening I've Got My Shoes And My Watch Like Totally Gani All Black Irin Totally Chicks Din Sun Faller Mun Totally Don Subaba Ne Irin Totally Towww Eh Irin Totally OH Ehhhh Eh Irin Totally Oh Eh Irin Totally Subaba Ne Irin Totally I'm Flow Properly I'm Good Vocally Lyrical Murderer Zan Kashesu Orally I Started Locally Yanzun I'm Globally Irin Girman Da Ake Bani Ma Is Royally Ama Big Time Player Catch Me Balling With Your Sis Gashi Wajen Cin Goal Ni Bana Bukatan Assist (Toh Messi) I am The Reason Why Break-Up Exist Cause I'm That Type Of Men That No Woman Can Resist Ku Zo Kuga Spitting Style Din Ma Is Fitting I am That Kind Of Boss Wanda Ba'a Defeating Ga Money Ga Cars Harda Gidan Mai Shi Yasa Chicks Suke Bina Kaman Layin Mai They Begging For More Saboda Flows Dina Is Pleasing Irin Wannan Hit Din Kesa Haters Suyi Freezing I Flow Steady, In Ina Zuba Bana Seizing Don Aljihuna A Jike Suke Ko A Dry Season I've Got My Shoes And My Watch Like Totally Gani All Black Irin Totally Chicks Din Sun Faller Mun Totally Don Subaba Ne Irin Totally Towww Eh Irin Totally OH Ehhhh Eh Irin Totally Oh Eh Irin Totally Subaba Ne Irin Totally Ok Irin Totally Nine totally Ba Swag Bane Haka Nake Normally Totally Irin Totally Tsan-Tsan Iyawa Ne Ba Wani Sorcery Look Dole Nayi Fuska Cause Nobody Knows What I'm Facing All Over The Web Like SpiderMan Cause I'm Amazing Fanbase Nata Karfi Cause Due To The Kind Of Boast Some Reason I'm Building Me Myself Ban Jiran Wani FreeMason Flows Nake Ta Faman Zazzagawa Because I'm Straight Outta Garin Zazzagawa From K.D To Adamawa Zo Kaga Girmamawa Yau Kano Gobe Jigawa Mu Gari Muke Jijjigawa An Taru Ana Jira Ta Faru Wai In Ba'a Sa Masu A.B Zasu Sa Daru Ba Dogon Labaru Yaron Akwai Dabaru Babes Dina Farare Shi Ko Nashi Dum'baru I've Got My Shoes And My Watch Like Totally Gani All Black Irin Totally Chicks Din Sun Faller Mun Totally Don Subaba Ne Irin Totally Towww Eh Irin Totally OH Ehhhh Eh Irin Totally Oh Eh Irin Totally Subaba Ne Irin Totally Kai Special Dan Bura ubaaa Normal Ai Kai Baka San Normal Ba To Normal Abinda Bature Yake Nufi Da Normal In Kaji Ance Normal Shine Ba Wani Abu Da Yake Damunka Zakayi Safgoginka Neat Neat Neat Neat Yauwa It's a killer by DJ A.B
Writer(s): Haruna Abdullahi Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out