Lyrics

Bani tambura Isa Gombe Yau ga kilu tana jan bau, basu gani ba Sannu, sannu bata hana zuwa gida ba, hayya Nace sannu, sannu bata hana zuwa gida ba A yau ga kilu tana jan bau, basu gani ba, sama Ni ban shuru ba Bance ufan ba Bansan abinda zance da maki gani ba Ba dan makiya na gaske da gaskiya ba Bansan abinda zai sani cikin fishi ba Dama kubar ni In fada kuji ni Jikina bazai ji tsoro na bugun maza ba Sun dade suna bugan kofa ban fito ba Sun dade suna indan nai bazai yi kyau ba Sun fadan in nayi bazan kare da kyau ba Sun fadan bazan yi taku ba dingishi ba Sun manta rabbi ne keyi ba mutum ba Allah shi ya iya mini ba ni nake ba Da idonku ku bude da gaske a ranar gani na Masoya kune sillar yin murmushina Ado Isa na Gwanja, Dawaiya mai gidana In kunyi tanke-tanke zance muku "ba ruwana" Salisu Yaro nawa Daddy ne fa nawa Dan mama Danko bai tsole idon gani ba Kai yau ana bikinki yar Moya Gani nazo-oo-oo-oo Sama kai A'a sama Sama ai kasa Sama ai kasa Sama ai kasa mata, haka To fah, kai To fah, aha Sama kai Ke kaza da tone-tone Karda ki tona abinda zai kashe ki Iya an saba leke-leke Karki leko waje ga mijinki Tatara duka komatsanki Koma gida bani na fadi ba, haya-haya, sama Ban rike gaskiya ba Ban aikin kwarai ba Bansan martanin da zan mai dawa gida ba Na rike gaskiya ta Nai aikin fahimta Ba zana sosa keya ranan addu'a ba Na gaya muku gidana Akwai mai jira na Bazana cimma buri inba daku ba, hayya Mai bani kara yi mini dan inji dadi Kaine ka bani muryar danake ta kaudi Sanan ka bani harshe dan nai nishadi Waka tazama jari agaran mabudi Albarkacin Muhammadu babban badadi Komai ka mini na Gwanja bazan fishi ba A'a sama Sama ai kasa Sama ai kasa Sama ai kasa mata, haka To fah, kai To fa, aha
Writer(s): Bello Hassan, Ado Isah Gwanja Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out