Lyrics

Allah zansa a farko Allah zansa a farko kan in fara bayani (Kuyi hakuri) Ko ba komai kunsan shine wanda ya yoni (Kuyi hakuri) Ya azurya ni da lafiya kun ganta gareni (Kuyi hakuri) Kuma yai mani maganin komai dazai dameni (Kuyi hakuri) Baiwa ya bani (Kuyi hakuri) Ita kasa aka so ni(Kuyi hakuri) Shine ya 'dagani duniya yau ta kalleni (Kuyi hakuri) Banayin raini (Kuyi hakuri) Kan wanda yafini (Kuyi hakuri) Kuma ku biyoni (Kuyi hakuri) Kuji abinda nakeyi (Kuyi hakuri) Inda kuka ganni ba komai ya kaini wajen ba sai hakuri Kuyi hakuri Kuyi hakuri Kuyi hakuri Kuyi hakuri Duniya ce makaranta in ka ganka cikinta Wani dadi wani ko wahala zaisha a cikin ta Wani Sa zai kada wani sai ya kaiga farauta Wani sai zobo wani sai ya 'daga Fanta Wani in ya huta Wani sai ya wahalta Wani baida ganin da zaisa kuncinsa ya kwanta Wani ya sayi mota tafiyar 'kasa nasu na 'yanta Duniya a hakan a tare mu kwana mu tashi cikinta Idan mun banbanta Kar muyi 'kasaita Mun rayu ayau wata 'kila gobe
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out